Lokacin shan ruwa dai shi ne lokacin sallar Magriba, wato lokacin
da rana ta fadi kuma ja-ja-ja-janta da ke gabas ya kawu, to a lokacin mutum yana
iya buda bakinsa daga azumi. Sai dai kuma an so mutum ya fara buda bakin da 'ya'yan
itace, ko kuma ruwa ko madara, sannan kuma an so a yi sallar magriba
kafin a sha ruwan
Har ila yau ana so a karanta wannan addu'a ta kasa yayin shan ruwa:

Haka nan kuma an ruwaito cewa Amirul Muminina Aliyu bn Abi Talib (a.s) ya kan karanta
wannan addu'a ta kasa kafin ya sha ruwa:

Haka nan kuma an so a karanta wannan addu'a ta kasa a daidai lokacin da mutum ya sa loma
ta farko bayan buda bakin:

Haka nan kuma an so kowani dare mutum ya yi wadannan ayyuka, wato:
Ka karanta Surat al-Qadr (Inna Anzalnahu) Sau 1000 . Recite Surat al-DukhaanSau 100. Daga nan kuma sai karanta wannan addu'a:

Har ila yau kuma an so kowani dare mutum ya karanta Dua-al-Iftitaah.
|